ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
7 months ago
Goron

Jama’a barkanmu da juma’a, barkanmu da sake kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafin dake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.

    Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da kuka aiko mana kamar haka:

  • Majalisar Dattawa Ta Kai Ta’aziyya Ga Al’ummar Kurmin Wali, Ta Yi Alkawarin Kayan Agaji
  • Dambarwar Da Ta Biyo Bayan Sauya Sheƙar Gwamna Yusuf Na Jihar Kano

Sako daga Jafar Mu’azu, Kantagora:

ADVERTISEMENT

Ina mika sakon goron juma’a zuwa ga, Lami me sakwara, da Hajiya Abu, da Hajiya Lauratu mai adashi, ina gaida yarinya ta Bintu, da Asabe da Mardiyya, Allah ya sa za su yi juma’a lafiya.

Sako daga Abdullahi Yahaya, Rijiyar Lemo Jihar Kano:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sakon gaisuwa ta zuwa ga sahibata abar kaunata Zainab Kabir, da kuma kannenta Aisha da Maryama da kuma Auwal, ina gaida mahaifiyata Hadiza Isma’il da babana Alhaji Yahaya mai atamfa, ina gaida abokaina wadanda muke tare da su, da wadanda ba ma tare a yanzu ina gaishe su a duk inda suke, da fatan za su yi juma’a lafiya.

Sako daga Rahinatu Idris (‘Yar Mala), Jihar Kaduna:

Ina gaishe da kawayena kamar su; Hajara, Latifa, Maimuna, Baby ‘yar Mama, Sadiya Abdulrahman, Hauwa’u Abba, fiddausi da dai sauransu, ina yi musu addu’a su yi juma’a lafoya. Sannan ina gaida Ummana Hajiya Momi da Abbana Alhaji Idris da kuma kannena da yayyena, Allah ya hada mu da alkhairan ranar.\

Sako daga Safiya Ibrahim, Jihar Jos:

Ina gaishe da habibi mai sunan ‘yan gayu Nasir Bashir Ahmad, masoyina in sha Allah, ina gaida Antis di na Anti Farida, da Anti Maryam, da Anti Jamila, da Anti Ummi. Ina gaida kanwata rigimammiya ‘yar autan Momi Hafsat da sauran kannena, da fatan za su sha ruwa lafiya.

Sako daga Aliyu Salis, Jihar Kano:

Ina gaida al’ummar musulmi bakidaya na fadin duniya, ina kuma yi wa kowa addu’ar Allah ya kawo mana mafitar halin da ake ciki, ina kuma addu’a wannan rana da muke ciki Allah ya sa kowa yayi juma’a lafiya, ina gaishe da kowa na gidanmu tun daga kan mahaifana har zuwa kn yayyena da kannena da kuma abokanaina, Allah ya ba mu ladan wannan rana ta juma’a.

Goron
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Yadda Alaƙata Da Adamu Zango Ta Bunƙasa A Kannywood —Jarumi Ibrahim Sodangi 
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim Ko Gaske:Yaushe Masu Kallon Fina-finai Za Su Daina Daukar Fim A Matsayin Gaske
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

June 12, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

May 1, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 20, 2026
Next Post
Bangarorin Sin Da Birtaniya Sun Cimma Yarjeniyoyi Masu Kyau

Bangarorin Sin Da Birtaniya Sun Cimma Yarjeniyoyi Masu Kyau

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.