ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Har Yanzu Dai Kan Batun Tu’ammali Da Kayan Maye A Nijeriya

by Leadership Hausa and Sulaiman
7 months ago
Maye

Hukumar da ke yaki da safara da tu’ammali da kayan maye wato NDLEA, a kwanan baya, ta sanar da cewa, ‘yan Nijeriya da shekarun su, suka fara daga tsakanin 15, zuwa 64, su sama da miliyan 15, an tabbatar suna shan kayan mayen.

Da yake buga misali da, wani bincike da Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar a 2018, Shugaban NDLEA na kasa Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa mai murabus, ya bayyana cewa, duk mutum daya, a cikin mutane bakwai na ‘yan kasar da ke a tsakanin wadannan shekarun, na yin wannan mummunar dabi’ar, inda alkaluman suka nuna cewa, yawan ya kai rubi uku, na masu tu’ammalin a kasar, a fadin duniya.

  • Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Sin Game Da Gwajin Nukiliya Ba Shi Da Tushe
  • Mu’amala Tsakanin Shugabannin Sin Da Amurka Tana Taka Muhimmiyar Rawa A Dangantakar Kasashen

Kazalika, wasu alkaluma da hukumar ta fitar a hukumance, sun nuna cewa, daga tsakanin 2021 zuwa 2026 NDLEA, a daukacin fadin kasar, ta yi kamen da ke da alaka da shan kayan mayen, da suka kai adadin dubu 77,792.

ADVERTISEMENT

Kamen ya hada da na dai-daikun shaharattun masu sayar da kayan maye   guda 28 da kuma wasu manyan jiga-jigan dilolin kayan maye, da suka shahara a duniya.

Bugu da kari, a dai tsakanin wadannan shekarun, NDLEA ta samu nasarar a gaban Kotu, na ganin an gurfanar tare da kuma yankewa wadanda aka kama da laifikasar, 14,225 hukunci, a gaban kotu.

LABARAI MASU NASABA

Batun Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Da Ƙalubalen Abinci Mai Gina Jiki

Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG

Ta alakanta wannan sanarar ga babbar karfafa hadaka da ta samu daga bangaren Shari’ar kasar.

Wannan Jaridar, ta damu matuka,  kan kara samun lamuran da suka shafi, yin tu’ammali da kayan mayen a kasar, musamman ganin yadda dabi’ar ta zama tamkar ruwan dare, a tsakanin wasu matasan kasar duk da kokarin da NDLEA ke ci gaba da yi, na yakar dabi’ar.

Matasa dai, sune kashin bayan kowacce irin alumma, amma abin bakin ciki, su ne, kan gaba wajen yin dabi’ar inda hakan ke janyo wasu su haukace ko kuma shaye-sahyen, ya shafi lafiyarsu.

Bisa wani bincike da aka gudanar, ya nuna cewa, shiyyar Kudu Maso Gabas, musamman a jihohin Legas, Oyo, Ogun, da Ondo, nan ne ke kan gaba a yin dabi’ar, inda suke da kaso 24 a cikin dari, sai kuma Kudu Maso Kudu da ke da kaso 18.

Bugu da kari, a Arewa Maso Yanna kuwa, akasari an fi tu’ammali da codeine syrup, inda kuma a Arewa Maso Gabas, musamman a jihohin Gombe, Yobe, Adamawa, da Bauchi, nan ma lamarin, yayi kamari.

Butun na shan kayan mayen, abu ne, dai da zama tamkar gobarar Jeji, a fadin duniya, duba da alkaluman da ofishin majalisar dinkin duniya da ke yaki da shan kaya maye, ya fitar, inda alkaluman suka nuna cewa, akalla masu tu’ammali da kayan maye a 2020, sun kai miliyan 284.

Kazalika, a cikin wani rahoto da majalisar dinkin duniya ta fitar a 2022, ya ce, ana noman Tabar Wiwi, a kasashe 154 tare da kuma kayan maye na opium, da ake nomawa a kasashe  57.

Hakazalika, NDLEA ta sanar da cewa, daga cikin tan dubu 15,000 na nau’ukan kayan maye da ta kwace, a shekaru biyar da suka wuce, sama da kaso 75, duk na Tabawar Wiwi ne.

Wannan Jaridar na da yakin cewa, musamman bisa dogaro kan wani bincike da aka gudanar, ya nuna cewa, shan kayan maye, musamman cocaine, na bai wa masu sha, aikata manyan laifuka.

Misali, irin ayyukan rashin imani da ‘yan ta’addar kungiyar Boko Haram da masu garkuwa da mutane ke aikatawa, suna da nasaba sham muggan kayan maye.

Akwai dai, matukar bukatar mahukunta a kasar nan, su kara daura damarar kawo karshen wannan mummunar dabi’ar.

Idan za a iya tunawa, a 2024 musamman kan aikin da majalisar dattawa ke yi, na yiwa kundin tsarin mulkin kasar garanbawul, ta bayar da shawara da a samar da wata doka da za ta bayar da damar, yanke hukunci, ga masu safarar miyagun kwayoyi, musamman hukuncin, ya kasance na kisa.

Idan kuma ba  hukuncin kisa ba, a yiwa masu safarar tsatsaruan hukunci na  zaman gidan kaso daga shekaru 15 25, ba tare da cin wata tara ba.

Wani karin abin takaicin, a duk kokacin da ake gudanar da zagayowar ranar yaki da shan kayan maye ta duniya, za a ga, mawaka da dauko domin gangamin wayar kai kan yakin, suma a wajen taron, suna ta faman shan kayan mayen a bainar jama’a, inda su kuma jami’an tsaro, basa taka masu birki.

Karin wani abin bakin cikin shi ne, yadda ake yin amfani da Tashohin Jiragen Ruwan kasar, wajen yin safarar muggan kayan maye.

A ra’ayinmu, muna ganin akwai matukar bukatar a samar da kyawawan dabaru da limantar wa alumma, kuma hukumomin kasar su kara jajircewa, wajen yakar dabi’ar a kasar.

Maye
Leadership Hausa
Website |  + posts Bio
  • Leadership Hausa
    Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja
  • Leadership Hausa
    Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
  • Leadership Hausa
    Batun Dawo Da Tallafin Mai Da Atiku Ya Yi Na Ci Gaba Da Tayar Da Kura
  • Leadership Hausa
    Batun Guguwar Kakar Yakin Neman Zabukan 2027 A Nijeriya
Maye
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Maye
Ra'ayinmu

Batun Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Da Ƙalubalen Abinci Mai Gina Jiki

August 14, 2026
Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG
Ra'ayinmu

Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG

July 31, 2026
Ana Ci Gaba Da Tafka Muhawara Kan Shirin Gwamnati Na Haramta Masana’atun Sarrafa Robobi
Ra'ayinmu

Ana Ci Gaba Da Tafka Muhawara Kan Shirin Gwamnati Na Haramta Masana’atun Sarrafa Robobi

July 10, 2026
Next Post
Rikicin Makiyaya Da Manoma: An Kashe Mutum Daya, Gidaje 31 Sun Kone A Abuja

Manoma Da Makiyaya Sun Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Filato

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.