ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Indomie Ta Sake Karrama Kwastominta A Gasar “Garabasar Samun Nasara” A Jihohin Arewacin Nijeriya

by Leadership Hausa
5 months ago
Screenshot

Screenshot

Kamfanin taliyar Indomie ya sake gudanar da taron rabon kyaututtuka a jihohin Kano, Kaduna da Sakkwato a matsayin wani ɓangare na ci gaba da gasar “Garabasar Samun Nasara”, inda aka bayyana tare da karrama sabbin masu nasara na wannan wata.

Shirin, wanda ya haɗa bayar da kyaututtuka da kuma nishaɗantar da jama’a, na ci gaba da jan hankalin kwastomomi daga sassa daban-daban na Arewacin Nijeriya.

An gudanar da taron ne a Bata da ke Kasuwar Singer a Kano, Tsohuwar Kasuwa a Sakkwato, da kuma Babbar Kasuwa a Kaduna, a ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026. Taron ya samu halartar ’yan kasuwa, masu sayayya da kuma kwastomomin Indomie, inda suka shaida rabon kyaututtuka kai tsaye ga masu nasara.

ADVERTISEMENT

Hanyoyin Shiga Gasar

Masu shiga gasar suna shiga ne ta hanyar miƙa ledojin sabon fakitin Indomie a cibiyoyin karɓa da aka tanada.

LABARAI MASU NASABA

Wani Kamfani Ya Tallafa Wa Masu Sana’ar Shayi A Kano

Fargabar Satar Mutane Ya Sa An Rufe Makarantu A Abuja Da Mararaba

Domin shiga, ana buƙatar:
• Miƙa sabon faketin ledojin Indomie guda 10 domin samun fakitin Indomie gram 70 kyauta nan take
• Duk leda 10 da aka kai suna a matsayin zama maki ɗaya, wanda ke ƙara bayar da damar shiga jerin masu nasara na wata-wata

A yayin taron, an gudanar da wasanni da dama domin nishaɗantar da mahalarta tare da ƙarfafa dangantaka tsakanin kamfanin da kwastomominsa.

Yayin da gasar ke ƙara armashi, mahalarta na fafatawa domin shiga cikin mutane 80 na farko, waɗanda ake karramawa da kyaututtuka a ƙarshen kowane wata.

Rabon Kyaututtuka

Masu nasara suna samun kyaututtuka daban-daban da suka haɗa da:
• Na’urar wasan PS5
• Wayoyin iPhone
• Firiza
• Murhun gas
• Talabijin
• Fanka
• Kekuna

Ra’ayoyin Masu Nasara

Ɗaya daga cikin wadanda suka ci nasara ya bayyana farin cikinsa yana mai cewa:

“Na ji daɗi ƙwarai da wannan shiri. Gaskiya ne kuma yana da amfani. Ina ƙarfafa wa kowa gwiwa ya shiga.”

Baya ga kyaututtuka da nishaɗi, gasar ta taimaka wajen bunƙasa harkokin kasuwanci a kasuwanni, inda aka samu ƙarin jama’a da haɓakar ciniki a wuraren da aka gudanar da taron.

A yayin bikin rabon kyautukan Wakilan kamfanin Indomie sun bayyana cewa: “Mun ƙirƙiro wannan gasar ne domin nuna godiya ga kwastomominmu tare da ƙara kusantar al’umma.”

Ana iya bibiyar jadawalin mutanen da suka yi nasara kai tsaye ta shafin Indomie.ng/arewa, tare da samun sabbin bayanai ta shafukan sada zumunta na Indomie Arewa.

Kamfanin Indomie yana ƙarfafa wa jama’a guiwa da su ci gaba da shiga gasar, domin samun damar shiga jerin masu nasara na watanni masu zuwa yayin da rabon kyaututtuka ke ci gaba da gudana a faɗin jihohin Arewacin Nijeriya.

Website |  + postsBio
  • Leadership Hausa
    Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja
  • Leadership Hausa
    Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
  • Leadership Hausa
    Batun Dawo Da Tallafin Mai Da Atiku Ya Yi Na Ci Gaba Da Tayar Da Kura
  • Leadership Hausa
    Batun Guguwar Kakar Yakin Neman Zabukan 2027 A Nijeriya

MASU ALAKA

Wani Kamfani Ya Tallafa Wa Masu Sana’ar Shayi A Kano
Labaran Kasuwanci

August 23, 2026
Fargabar Satar Mutane Ya Sa An Rufe Makarantu A Abuja Da Mararaba
Labaran Kasuwanci

Fargabar Satar Mutane Ya Sa An Rufe Makarantu A Abuja Da Mararaba

June 4, 2026
Nijeriya Ta Yi Asarar Biliyoyin Naira Saboda Dakatar Da Shigo Da Motoci Ta Iyakokinta
Labaran Kasuwanci

Nijeriya Ta Yi Asarar Biliyoyin Naira Saboda Dakatar Da Shigo Da Motoci Ta Iyakokinta

May 29, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya Na Biyan Tallafin Man Fetur A Asirce – El-Rufai

Kotu Ta Ɗage Yanke Hukunci Kan Belin El-Rufai Zuwa Watan Yuni

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026
Xi Ya Zanta Ta Wayar Tarho Da Firaministan Birtaniya

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci