ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Muna Cikin Fargabar Yiwuwar Ambaliyar Ruwa A Daminar Bana’

by Abubakar Abba
3 years ago
Ruwa

Wasu masu ruwa da tsakani a fannin noman Shinkafa don riba  sun bayyana cewa, biyo bayan hasashen da hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi kwanan baya kan samun ambaliyar ruwan sama a wasu sassaa kasar nan, sun bayya cewa, a yanzu haka suna a cikin fargaba.

Manoman musamman wadada suka fito daga jihohin Taraba, Jigawa, Kano, Benue, Niger, Kogi, da Kebbi da sauran wasu jihohin, sun bayyana hajan ne a wata hura daaka yi da su da ban da ban.

  • ‘Muhallin Mutum 43,000 Aka Cunkusa Alhazan Nijeriya 95,000 A Mina’
  • Bukatar Dakatar Da Kara Kudin Wutar Lantarki A Nijeriya

Sun wara da cewa, a yanzu haka suna cike da tsaro samakamakon hasashen hukumar ta kuka da yanyi da ta I a kwanan baya, inda suka sanar da cewa, annobar da ta auka wa gonan su a kakar noma ta bara, ba su ji da dadi ba domin sun tabka asara mai dimbin yawan gaske.

ADVERTISEMENT

Ambaliyar ruwan da ta auku a bara, rahotannin sun ce,  ta kutsa a cikin gonakan sun a noman Shinkafar, inda hakan ya janyo masu tabka mummunar asara.

Rahotannin sun ce, iftila’in ya aukwa gonakan su na ne Shinkafar, a yayin da take kan girma.

LABARAI MASU NASABA

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

Akasari dai,  a wasu jihohin an fi samun yawan ruwan sama mai yawa daga watan Satumba.

Shinkafa dai ta kasance akasarin cimmar alumma Nijeriya, inda gwamnatin tarayya mai ci ke kokarin baiwa fannin kulawar da ta dace, tun a  2016.

Sai dai, abin takaici, Nijeriya a duk shekara na fuskanyar kalubalen ambaliyar ruwan sama, inda hakan musamman ke shafar gonakan manoman Shinkafa da kuma sauran amsu ruwa da tsaki a kasar.

Hakan ya janyo wasu manomanta sun yi asara mai yawa, inda wasu rahotanni daga jihar Taraba sun ce, dubban manoman Shinkafa a kananan hukumomi biyar, sun tabka asara saboda ambaliyar da ta ta so daga kogin da ke a jihar Biniwe.

An ruwaito cewa, kusan kashi 90 na gonakan Shinkafar, ambaliyar ta lalata, inda ake tunin, hakan zai janyo karancin samun Shonkfar da ake noma wa a wannan shekarar

Dubban kadadar da abin ya shinkfar sun kasance ne a Karim-Lamido, Lau, Ardo-Kola, Gassol da Ibbi.

A cewar wata namomiyar Shinkafar a  yankin Mutumbiyu da ke a karamar hukumar Gassol Madam Rita John, ta ce, ta ciyo basgin naira 400,000 daga gun wanu dilolin Shinkafarm bisa burin za ta samu riba idan ta firbe ta, amma kuma ambailyar, ta lalata mata barna a gonarta.

Shi ma wani manominta Abubakar Dauda, ya sanar da cewa, ya ciwo bashin naira 350,000 ne daga gun wani dilan Shinkfar domin yin noman, amma ambaliyar ta lalata masa gonar sa.

Bugu da kari, manyan manoma sune abin ya fi shafa, ganin cewa, sun zuba miliyoyin naira domin yin nomanta

Shi ma wani dan majalisar dokokon jihar Taraba Suleiman Abbas, ya sanar da cewa, ya zuba dimbin kudade a nomanta, amma ambailyar ta lalata masa gonarsa, inda ya sanar da cewa, akwau bukatar gwamnati ta kawo masu dauki.

Haka shi ma Yakuku Adamu, wanda babban manominta ne ya bayyana cewa, a baya ya na girbe sama da buhunhuna 3,000 na Shinkafar cikin gida, amma ambailyar ta lalata masa gonarsa.

Ruwa
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka
Noma Da Kiwo

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

August 1, 2026
Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya
Noma Da Kiwo

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

July 18, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Noma Da Kiwo

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

July 11, 2026
Next Post
Gwamnatin Gombe Ta Sha Alwashin Magance Rikicin Manoma Da Makiyaya

Gwamnatin Gombe Ta Sha Alwashin Magance Rikicin Manoma Da Makiyaya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.