ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NPA Ta Kara Kaimi Wajen Lalubo Da Mafita Kan Kalubale A Tashsohin Jiragen

by Bello Hamza and Sulaiman
7 months ago
NPA

Shugaban Hukumar kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa NPA, Dakta Abubakar Dantsoho, ya bayyana cewa, Hukumar ta yi hadaka da Hukumar kasa da kasa da ke lura da bangaren zirga-zirgar Jiragen Ruwa IMO.

Dantsoho ya sanar da cewa, hukomin biyu, sun hadakar ce, bisa nufin samar da tsarin PCS, wanda zai taimaka, wajen magance masatalar da ake fuskanta, na gudanar da ayyukan da ake gudanarwa, a Tashoshin Jiragen Ruwa na kasar

  • Gwamna Lawal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Gwamnan Shekara Ta Jaridar LEADERSHIP
  • Rahoton Tsaro Na Munich Ya Nuna Tsamin Dangantaka Tsakanin Amurka Da Turai

Shugaban ya bayyana haka ne, a taron bita na kwana uku da manyan masu ruwa da tsaki, da aka gudanar a jihar Legas.

ADVERTISEMENT

Shirin bunkasa yanayin kasuwanci, na Fadar Shugaban Kasa ne, ya shirya taron wato PEBEC da NPA ne, suka shirya taron.

Kazalika, manufar hada taron, ya hada da, kara inganta samar da sauki na gudanar da hada-hadar kasuwanci.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

A cewar shugaban hukumar na NPA, tsarin na PCS, zai kuma taimaka wa, tsarin kasa da Hukumar ta bullo da shi, wato NSW.

Ya kara da cewa, tsarin zai kuma taimaka, wajen samun bayani ga masu ruwa da tsaki tare da rage jinkirin da ake samu a baya, na adana bayanai a cikin kundin gudanar da ayyuka, a Tashoshin Jiragen Ruwan kasar.

A na ta jawabin, Darakta Janar ta PEBEC, Madam Zahrah Mustapha, ta bayyana cewa, hadakar ta wuce batun gano matsalolin, har kuma mayar da hankali, kan wanzar da tsarin, wanda tuni, ya kamata ace, an fara lalubo da mafita.

“Nijeriya dai, a kullum, na tabka babbar asara saboda rashin samun nasarar gudanar da ayyuka,” Inji Madam Zahrah.

“Wannan ba wai kawai batu ne, na alkaluma, abu ne da yake a zahirance na rasa gudanar da ayyuka da kuma rashin kirkiro da wasu ayyukan yi, inda hakan ke kawo tsako, a fannin kara bunkasa tattalin arzikin kasar,” A cewarta.

Ta kara da cewa, wannan sauyin da aka kawo, zai kara taimaka wa, wajen kara habaka albarkatun da ke a fannin tattalin arzikin kasar.

Ta ci gaba da cewa, tsarin zai kuma janyo hukumomin gwamnati da ke sanya ido a fannin Tashoshin Jiragen Ruwan kasar da masu ruwa da tsaki da kamfaonin, masu zaman kansu, domin a tabbatar da ana bin ka’ida wajen gudanar da ayyuka, musamman bisa nufin rage cunkoso a wajen da ake ajiya Jiragen Ruwa a Tashoshin Jiragen Ruwan kasar.

Idan za a iya tunawa, a 2025, Hukumar NPA ta samu gagarumar nasarar da ta kai kaso 100, bisa sauye-sauyen da ta samu, ta hanyar PEBEC, wanda hakan ya sanya, ta kai mataki na biyar, a tsakanin sauran hukumomin gwamnati da kaso 84.2 na bin ka’ida.

Kazalika, sakamakon da ya fito daga gun masu ruwa da tsaki kan wannan hadakar, ana sa ran, za a fara wanzar da shi, a watanni masu zuwa.

Idan aka cike gibin da aka gano a yayin zagayen aikin sanya ido, Hukumar ta NPA da kuma PEBEC, na da nufin kara habaka wanzar da sabuwar gasa, a fannin na sufurin Jiragen Ruwa da samar da kyakyawan yanayi, wanda hakan, zai bayar da damar, janyo masu hannun jari, a fannin da kuma kara samar da damar, gudanar da hada-hadar kasuwanci.

NPA
Bello Hamza
+ posts Bio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina
NPA
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Babu Hannun Ganduje A Sace Dadiyata – Shehu Sani

Babu Hannun Ganduje A Sace Dadiyata - Shehu Sani

LABARAI MASU NASABA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.