ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rikicin Bashin ₦25,000 Ya Yi Sanadin Kashe Wani Matashi A Mashaya Giya

by Abubakar Sulaiman
5 months ago
Bashi

Wani matashi mai shekaru 27 ya rasa ransa a Jihar Ogun bayan rikici ya barke kan bashin N25,000 da ya rikide zuwa tashin hankali a wata mashayar giya, inda jami’an ’yansanda suka kama wanda ake zargi da hannu a lamarin.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 11:30 na dare ranar Asabar, inda rikicin ya samo asali daga zazzafar muhawara kan wani bashi da aka ce tun bara ake binsa.

  • Rikicin Jos: Tinubu Ya Jinkirta Tafiyarsa Zuwa Ogun, Zai Kai Ziyara Filato 
  • An Kashe Mutum Ɗaya Yayin Da Masu Fasa Ƙwauri Suka Kai Hari Kan Kwastam A Ogun

A cewar ’yansanda, wanda ake zargin ya dira wajen yana neman a biya shi bashin nan take, amma ya fusata bayan bukatarsa ba ta biya ba, lamarin da ya haddasa tashin hankali.

ADVERTISEMENT

An ce a cikin rikicin, wanda ake zargin ya fasa kwalba tare da razanar da mutanen da ke wurin, kafin daga bisani ya kai hari kan wani mai suna Oyekunle, inda ya ji masa raunuka a hannu da ciki yayin da ake ƙoƙarin hana shi shiga cikin mashayar.

An garzaya da wanda aka kai wa harin zuwa asibitin Strong Tower da ke Giwa Oke Aro, inda daga bisani aka tabbatar da mutuwarsa yayin da ake kokarin ceto ransa. Kakakin ’yansandan jihar, Oluseyi Babaseyi, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa an tsare wanda ake zargin, yayin da aka ajiye gawar mamacin a dakin ajiyar gawa domin yin bincike, kafin a mika shari’ar ga sashin binciken manyan laifuka na jihar domin ci gaba da bincike da yiwuwar gurfanarwa a kotu.

LABARAI MASU NASABA

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

Bashi
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa
  • Abubakar Sulaiman
    Boko Haram Ta Kai Hari Adamawa, Ana Fargabar Mutuwar Mutane 11

MASU ALAKA

Bashi
Labarai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato
Manyan Labarai

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Rahotonni

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Next Post
Gwamna AbdulRazaq Ya Tallafa Wa Iyalan Sojojin Da Aka Kashe Da ₦60m

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.