Kashi 96% Na Yankunan Karkarar Sin Sun Samu Ruwan Famfo A Karshen 2025
Ma’aikatar kula da albarkatun ruwa ta kasar Sin ta bayyana a jiya Talata cewa, ya zuwa karshen shekarar 2025, an...
Ma’aikatar kula da albarkatun ruwa ta kasar Sin ta bayyana a jiya Talata cewa, ya zuwa karshen shekarar 2025, an...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Guo Jiakun ya bayyana cewa, dangantakar diflomasiyya tsakanin shugabannin kasashen Sin da Amurka ta taka...
Mai magana da yawun majalisar bunkasa kasuwancin kasa da kasa ta kasar Sin, watau CCPIT a takaice, ya amsa tambayoyin...
Da yammacin yau Laraba 13 ga watan Mayu agogon Beijing, shugaban Amurka Donald Trump ya iso birnin Beijing na kasar...
Kamfanonin kayayyakin kasar Sin sun cimma “matakin gagarumin sauyi inda suke zama na duniya baki daya,” kamar yadda shugaban kamfanin...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Guo Jiakun ya ce jigon alakar tattalin arziki da ciniki tsakanin Sin da Amurka shi ne cin moriyar juna da samun nasara tare. Ya kamata...
Shugaban Amurka Donald Trump, zai ziyarci kasar Sin daga gobe Laraba 13 zuwa Juma’a 15 ga watan nan na Mayu....
Ofishin jakadancin kasar Sin a kasar Namibia, ya yi wa wakilan kafofin watsa labarai, da kwararru karin haske game da...
A yau Talata 12 ga watan Mayu, Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, wadda kuma ita ce jakadiya...
A yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da shugaban kasar Tajikistan, Emomali Rahmon, a birnin Beijing bayan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.