Kasar Sin Za Ta Tura Sabbin Jiragen Sojin Ruwa Na Rakiya Zuwa Tekunan Aden Da Somaliya
Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, kasar za ta tura sabbin jiragen sojin ruwa na rakiya...
Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, kasar za ta tura sabbin jiragen sojin ruwa na rakiya...
A cikin wannan shekarar, kasar Sin ta fuskanci matsanantan ibtila’o’i na yanayi a-kai-a-kai. Hukumomi a dukkan matakai sun tsara ayyukan...
Nasarar da samfurin babura na kasar Sin wato ZXMoto ta samu a gasar tseren babura ta duniya ta WSBK ta 2026, ta karya baba-keren da samfuran kasashen Turai, da Amurka da Japan suka yi. A ran 9 ga watan nan da muke ciki, kamfanin dillancin labarai na Faransa AFP ya rawaito cewa, ZXMoto tana jagorantar samfuran Sin wajen shiga kasuwar babura ta duniya. Rahoton ya ce, wannan kamfani da aka kafa shekaru biyu kacal, ya kera babura masu rahusa idan an kwatanta da na abokan takararsa na sauran kamfanoni, amma duk da haka, ya kai ga fafatawa da manyan kamfanoni na Turai kamar Ducati, da na Japan kamar Yamaha da Honda da sauransu. A kasar Sin, ana kallon Zhang Xue a matsayin alamar karfin masana'antar Sin, kuma magoya bayansa suna sha'awar labarin yadda ya fara aikinsa ba tare da samun wani fifiko ba da yin nasara daga babu. Rahoton ya yi amfani da kalaman masanin masana'antar motoci Bill Russo, wanda ya taba cewa, samfuran babura na Sin za su fadada shiga kasuwannin duniya ta hanyar kulla hadin gwiwa, da zuba jari, da kafa sassansu a kasashen waje, ba wai ta hanyar fitar da kayayyaki kadai ba. (Amina Xu)
Bankin Stanbic na kasar Namibia, ya kaddamar da tsarin biyan kudi da kudin Sin watau CIPS, inda ya zama banki...
Ranakun 6 da 9 ga watan Agusta ranaku ne na tunawa da cika shekaru 81 da aka jefa boma-boman nukiliya...
Rahotannin da aka ruwaito sun ce, a ranar 7 ga watan nan, kasar Indiya ta sanar da wai “daidaitattun sunaye”...
Kamfanoni da dama na kasar Sin da ke kasuwar hannun jari sun ba da rahoton cewa, sun karbi kudaden haraji...
Hukumar kula da shige da fice ta kasar Sin ta bayar da rahoton cewa, an samu shigowar baki kasar Sin...
Za a gudanar da baje kolin cinikayyar hidimomi ta kasa da kasa ta kasar Sin (CIFTIS), a birnin Beijing daga...
'Ya'yan itacen Afirka irin su avocado, tufa, lemu, da lemu mai dan daci (grapefruit) da aka shigo da su kasar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.