Binciken CGTN: Fiye Da Kashi 90% Na Masu Bayyana Ra’ayoyi A Fadin Duniya Na Ganin Tsarin Rigakafi Da Rage Radadi Da Ba Da Agajin Ibtila’i Na Sin A Matsayin Abin Koyi
A cikin wannan shekarar, kasar Sin ta fuskanci matsanantan ibtila’o’i na yanayi a-kai-a-kai. Hukumomi a dukkan matakai sun tsara ayyukan...


















