Ma’aikatar Wajen Sin: Jigon Alakar Tattalin Arziki Da Ciniki Tsakanin Sin Da Amurka Shi Ne Moriyar Juna Da Samun Nasara Tare
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Guo Jiakun ya ce jigon alakar tattalin arziki da ciniki tsakanin Sin da Amurka shi ne cin moriyar juna da samun nasara tare. Ya kamata...



















