Wakilin Musamman Na Shugaban Sin Zai Halarci Bikin Rantsuwar Kama Aiki Ta Shugabannin Djibouti Da Uganda
Wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama’ar kasar Sin Losang Jamcan,...



















