‘Yan Kasuwan Sassan Kasa Da Kasa Za Su Nemi Damarmakin Kasuwanci A Taron CIFIT
Za a gudanar da taron tattaunawa kan zuba jari da kasuwanci na sassan kasa da kasa na kasar Sin wato...
Za a gudanar da taron tattaunawa kan zuba jari da kasuwanci na sassan kasa da kasa na kasar Sin wato...
An yi taron kara wa juna sani na kasa da kasa kan tunanin Xi Jinping a fannin al’adu karo na biyu jiya Lahadi 6 ga watan nan a birnin Shenzhen na lardin Guangdong da ke kudancin kasar Sin. Taron mai taken “inganta jigon al’adu don zamanantar da kasar Sin”, ya samu halartar wasu kwararru da masana gami da wakilai kimanin 130, daga cibiyoyin nazari da jami’o’in kasar Sin gami da cibiyoyin nazarin tunanin Xi Jinping a fannin al’adu da wayar da kan al’ummar kasar Sin na kasasehn waje. Mataimakin shugaban sashen yayyata ayyukan kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, Hong Dayong, ya gabatar da jawabi a gun bikin kaddamar da taron, inda ya ce, inganta ginshikin al’adu na bukatar zurfafa karatu gami da kara fahimtar tunanin shugaba Xi Jinping a fannin al’adu, da tsayawa ga ayyukan yin kirkire-kirkiren al’adu, gami da karfafa mu’amala da koyi da juna a fannin wayar da kan al’umma, yayin da ake ci gaba da nazari da kuma gadon tarihi da al’adun al’ummar kasar Sin. (Murtala Zhang)
A yau Litinin ne firaministan kasar Sin Li Qiang, ya gana da firaminista, kana ministan harkokin wajen kasar Qatar Sheikh...
Ma’aikatar ayyukan gaggawa da ceton jama’a ta kasar Sin, ta ce an tura masu aiki ceto sama da 2,500 zuwa...
Albarkacin kaddamar da taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO na shekarar nan ta 2026, wanda aka bude a...
Dakarun sojojin sama na kasar Sin, za su halarci bikin nune-nunen jiragen sama na kasa da kasa wanda zai gudana a kasar Masar. Wata sanarwa da rundunar ‘yantar da al’umma ta kasar Sin ko PLA ta fitar a yau Lahadi, ta ce za a aike da nau’o’in jiragen sama daban daban, wajen bikin nune-nunen da za a yi tun daga ranar Talata 8 zuwa Alhamis 10 ga watan nan na Satumba. Sanarwar ta kara da cewa, cikin jiragen da za a tura har da na yaki, da masu gabatar da gargadin gaggawa, da masu karawa jirage mai a sararin sama, da kuma masu saukar ungulu. Wannan ne karo na biyu da za a gudanar da wannan bikin nune-nunen jiragen sama, a filin jirgin saman kasa da kasa na El Alamein, bayan gudanar irinsa na farko a shekarar 2024. A yayin bikin nune-nunen na farko ma jiragen sojin saman kasar Sin sun shiga an dama da su, inda jiragen yaki samfurin J-10, da wani jirgin samfurin Y-20, babban jirgin dakon kayayyaki mafi girma kirar kasar Sin suka gudanar da atisaye. A bana ake cika shekaru 70 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Masar, kuma sassan biyu sun gudanar da jerin ayyukan musaya tsakanin kasashen biyu. A watan da ya gabata, rundunonin sojin saman kasashen biyu, sun kaddamar da jerin atisaye bisa taken "Eagles of Civilization-2026" a kasar Masar. (Saminu Alhassan)
Da safiyar yau Lahadi ne jirgin kasa mai matukar sauri, mai lamba G3998, ya tashi daga tashar Ruijin zuwa birnin...
A gundumar Gyirong ta birnin Xigaze a jihar Xizang mai cin gashin kanta ta kasar Sin, inda ibtila’in zaftarewar kasa...
An bude taron dandalin manyan jami’an kafafen watsa labarai na yankin Asiya da Pacific a yau 5 ga watan nan...
Daren jiya Jumma’a, tawagar likitocin kasar Sin ta 32 da aka kafa bisa jagorancin asibitin Tongren na Beijing da ke...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.