Xi Ya Tattauna Da Shugaban Slovak A Beijing
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya tattauna da shugaban kasar Slovak, Peter Pellegrini, a nan birnin Beijing, yau Talata. (Mai...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya tattauna da shugaban kasar Slovak, Peter Pellegrini, a nan birnin Beijing, yau Talata. (Mai...
Zhejiang Lab, ko kuma dakin gwaje-gwaje na Zhejiang, wata cibiya ce ta nazarin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha wadda aka kafa...
Sin da Afirka sun kaddamar da shirye-shiryen hadin gwiwa a sashen likitanci jiya Litinin, da nufin sabunta ayyukan kiwon lafiyar...
A yau Litinin, kakakin ma’aikatar cinikayya ta Sin ya sanar da cewa, har kullum Sin na adawa da yadda Amurka...
Game da matakan karshe na bincike mai lamba 301, kan tilasta yin kwadago da Amurka ta fitar, kakakin ma’aikatar harkokin...
A yau Litinin, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian, ya ce cikin watannin farko na...
Tawaga ta 27 ta jami’an lafiya ta Sin a Saliyo, ta kaddamar da shirin horar da ma’aikatan jinya ko nas-nas...
Tun a farkon bana, ake ta samun karuwar abubuwa cikin kayayyakin da kamfanonin Sin suka samar da ake turawa Turai....
Yau Litinin, saura kwanaki 100 a bude bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su...
Hukumar kiddidiga ta kasar Sin ta sanar a yau Litinin cewa, ribar manyan kamfanonin sarrafa kayayyaki na kasar ta karu da kaso 18.7 cikin dari a mizanin shekara shekara, a rabin farko na bana. A cewar hukumar, baki daya bangaren ya ci gaba da samun riba mai gwabi a rabin farkon. Kamfanonin, wadanda kowannensu ke samun kudin shigar da ya kai a kalla yuan miliyan 20 a shekara, kwatankwacin dala miliyan 2.95, sun samu jimilar ribar da ta kai yuan triliyan 3.95 daga watan Junairu zuwa Yunin bana. Sai dai, suna ci gaba da fuskantar kalubalen da suka hada da rashin isassun bukatu na kasuwa, rashin wadataccen jarin gudanar da ayyukan, da yanayi mai sarkakiya a wajen kasar, da kuma rashin tabbas kan farashin kayayyaki a kasuwar duniya. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.