Sin Ta Bude Sabbin Hanyoyin Kasa Da Kasa 115 Na Dakon Hajoji Ta Sama A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Hukumar lura da hada-hadar dakon hajoji da sayayya ta kasar Sin, ta ce daga farkon shekarar bana zuwa yanzu, Sin...
Hukumar lura da hada-hadar dakon hajoji da sayayya ta kasar Sin, ta ce daga farkon shekarar bana zuwa yanzu, Sin...
A jiya Laraba ne wani babban jami’in banki a kasar Africa ta kudu ya bayyana cewa, shirin shigo da kayayyaki...
Da yammacin jiya Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping da uwargidansa Peng Liyuan, sun ziyarci babban gidan adana kayayyakin tarihi...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gudanar da wata ziyarar aiki ta kwana biyu a kasar Masar daga 1 zuwa...
Sabbin bayanai daga hukumar kula da makamashi ta kasar Sin sun nuna cewa, zuwa karshen watan Yulin bana, lantarkin da...
Masu bincike na kasar Sin sun kammala gwajin sadarwa tsakanin duniyar dan Adam da duniyar wata, inda suka yi nasarar...
Daga ranar 31 ga watan Agustan da muke ciki zuwa ranar 1 ga watan Satumba mai zuwa, za a gudanar...
Kasar Sin ta mika aikin gyara da fadada asibitin Masaka na Rwanda ga hukumomin kasar, yayin wani biki da ya gudana jiya Juma’a a babban birnin Kigali. Aikin wanda Sin ta bayar da tallafin gudanar da shi, shi ne aikin tallafi mafi girma da gwamnatin Sin ta gudanar a Rwanda, kuma wani muhimmin aiki na inganta rayuwa da ke karkashin shawarar Ziri Daya da Hanya Daya. Biyo bayan gyara da fadada asibitin, girmansa ya karu daga murabba’in mita 6,398 zuwa murabba’in mita 56,957, yayin da adadin gadaje ya karu sosai daga 127 zuwa 837. An kuma samu karuwar adadin marasa lafiya da asibitin zai iya karba a kullum zuwa 2,000. Da yake jawabi yayin bikin, ministan lafiya na kasar Sabin Nsanzimana, ya ce wannan wani gagagrumin ci gaba ne ga kasar da kuma bangaren kiwon lafiya. Ya ce suna sa ran wannan asibiti zai zama alama ta ingantacciyar kiwon lafiya da za su iya samarwa a Rwanda da nahiyar Afrika. Kuma suna sa ran ci gaba da hada hannu da Sin don ganin hadin gwiwar ta fadada a bangaren kiwon lafiya. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Kafin ziyarar aiki a Masar da shugaban Sin Xi Jinping zai yi, babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin...
A yau Jumma’a, ma’aikatar kula da masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin ta sanar da cewa, tun daga farkon...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.