Jimillar Darajar Hada-Hadar Shige Da Fice Ta Sin Da Sauran Membobin APEC Ta Wuce Yuan Tiriliyan 18 A Watanni Bakwai Na Farkon Bana
A cewar taron tattaunawa game da harkokin kwastam, da kasuwanci na kungiyar APEC na shekarar 2026, jimilar darajar hada-hadar shige...



















