Sabuwar Gobara Ta Sake Tashi A Kano, Ta Ƙone Shaguna 50
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Juma’a ta ƙone aƙalla shaguna 50 a Kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose da...
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Juma’a ta ƙone aƙalla shaguna 50 a Kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose da...
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Odu, bayan sa bakin da...
Gwamnatin Tarayya ta shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir...
Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi kuma Shugaban Ƙungiyar NSCIA, ya umarci al’ummar Musulmi su fara duban jinjirin watan Ramadan bayan...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari garin Digare a ƙaramar hukumar Alkaleri ta Jihar...
Wata ƙungiya mai zaman kanta, Global Improvement of Less Privileged Persons Initiative (GIOPPINI), ta ce sama da yara miliyan biyu...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Mataimakin Shugabansa, Kashim Shettima, ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa Kano domin jajanta...
Aƙalla mutane bakwai ne aka bayyana sun ɓace bayan wata mummunar gobara da ta tashi a Kasuwar Singa da ke...
Majalisar Dokoki ta sanar da cewa majalisar dattawa da ta wakilai za su koma zaman su a ranar Talata, 17...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.