Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa, Olawepo-Hashim Ya Nemi A Gaggauta Ceto ‘Yan Makarantar Da Aka Sace A Borno Da Ogbomosho
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Gbenga Olawepo-Hashim, ya yi Allah-wadai da sace ɗaliban makarantar firamare da ƙaramar sakandare ta Mussa...



















