Taron Ministocin Cinikayya Na APEC Ya Yi Kira Da A Samar Da Matsaya Daya Ta Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya
An kammala taron ministocin cinikayya na kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya ta kasashen Asia da tekun Pasifik (APEC)...



















