Xi Ya Tattauna Da Sarkin Masarautar Hashemite Ta Jordan
Da yammacin yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da sarkin masarautar Hashemite ta Jordan, Abdullah II Bin...
Da yammacin yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da sarkin masarautar Hashemite ta Jordan, Abdullah II Bin...
Jami’an Rundunar ’Yansandan Nijeriya sun ceto mutane 75 da suka hada da maza, mata da yara, bayan wasu ’yan bindiga...
Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, 'Operation FANSAN YAMMA', sun tare kwale-kwale guda uku, wadanda ba a hada...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na dab da sayar da dan wasan gabanta Gabriel Martinelli ga kungiyar Al-Hilal dake buga...
A halin yanzu, ciwon ido mai saurin yaɗuwa wato 'Apollo' ta kama Kakakin Majalisar Dokokin jihar Bauchi, Abubakar Y. Sulaiman....
Kwana huɗu bayan sace ɗimbin masu ibada a wani babban masallaci da ke yankin Dakera, a Karamar Hukumar Borgu ta...
Ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Kwankwaso, ya buƙaci Sanata Abdul’aziz Yari da ya sake yin nazari...
Ma’aikatar kula da ma’aikata da al’umma ta kasar Sin, ta amince da tawagar kasar da za ta halarci gasar nuna...
Jirage mara matuka 500 da masanan fasaha na kasar Sin suka sarrafa, sun gabatar da wani wasa mai ban sha’awa da ya haskaka sararin samaniyar Lilongwe, babban birnin Malawi a ranar Juma’a. Bikin wanda aka watsa ta kafar talabijin, da ya kuma samu dubban ‘yan Malawi masu kallo a cibiyar taro ta kasa da kasa ta Bingu, ya alamta shekarar musayar jama’a tsakanin Sin da Afrika ta 2026 da kuma cika shekaru 77 da kafuwar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin. Jiragen sun tashi sama, inda suka samar da jerin hotunan da suka hada da tutocin kasar Sin da na Malawi da muhimman ababen more rayuwa da Sin ta samar da kudin aiwatar da su a Malawi da kuma hoton shugaban kasar Malawi Peter Muttharika, wadanda suka ratsa zukatan al’ummar kasar. Da yake jawabi yayin bikin, ministan kula da harkokin wajen Malawi, George Chaponda ya ce musaya tsakanin jama’ar kasashen biyu ta taimaka sosai wajen bunkasa tattalin arzikin kasarsa ta hanyoyi da dama. Ya kuma yaba tare da bayyana wasan hasken na jirage mara matuka a matsayin gagarumar nasara, yana cewa irinsa ne na farko a Malawai da ya nuna zurfafar dangantakar da ke tsakanin Sin da Malawi. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Shugabar kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan, ta kaddamar da tashar samar da lantarki daga ruwa ta Julius Nyerere mai karfin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.