Al-Hilal Na Dab Da Daukar Gabriel Martinelli Daga Arsenal
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na dab da sayar da dan wasan gabanta Gabriel Martinelli ga kungiyar Al-Hilal dake buga...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na dab da sayar da dan wasan gabanta Gabriel Martinelli ga kungiyar Al-Hilal dake buga...
A halin yanzu, ciwon ido mai saurin yaɗuwa wato 'Apollo' ta kama Kakakin Majalisar Dokokin jihar Bauchi, Abubakar Y. Sulaiman....
Kwana huɗu bayan sace ɗimbin masu ibada a wani babban masallaci da ke yankin Dakera, a Karamar Hukumar Borgu ta...
Ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Kwankwaso, ya buƙaci Sanata Abdul’aziz Yari da ya sake yin nazari...
Ma’aikatar kula da ma’aikata da al’umma ta kasar Sin, ta amince da tawagar kasar da za ta halarci gasar nuna...
Jirage mara matuka 500 da masanan fasaha na kasar Sin suka sarrafa, sun gabatar da wani wasa mai ban sha’awa da ya haskaka sararin samaniyar Lilongwe, babban birnin Malawi a ranar Juma’a. Bikin wanda aka watsa ta kafar talabijin, da ya kuma samu dubban ‘yan Malawi masu kallo a cibiyar taro ta kasa da kasa ta Bingu, ya alamta shekarar musayar jama’a tsakanin Sin da Afrika ta 2026 da kuma cika shekaru 77 da kafuwar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin. Jiragen sun tashi sama, inda suka samar da jerin hotunan da suka hada da tutocin kasar Sin da na Malawi da muhimman ababen more rayuwa da Sin ta samar da kudin aiwatar da su a Malawi da kuma hoton shugaban kasar Malawi Peter Muttharika, wadanda suka ratsa zukatan al’ummar kasar. Da yake jawabi yayin bikin, ministan kula da harkokin wajen Malawi, George Chaponda ya ce musaya tsakanin jama’ar kasashen biyu ta taimaka sosai wajen bunkasa tattalin arzikin kasarsa ta hanyoyi da dama. Ya kuma yaba tare da bayyana wasan hasken na jirage mara matuka a matsayin gagarumar nasara, yana cewa irinsa ne na farko a Malawai da ya nuna zurfafar dangantakar da ke tsakanin Sin da Malawi. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Shugabar kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan, ta kaddamar da tashar samar da lantarki daga ruwa ta Julius Nyerere mai karfin...
An kaddamar da babban titin Mbour zuwa Kaolack da wani kamfanin gine-ginen tituna da gadoji na kasar Sin ya gina,...
An bude gasar wasannin motsa jiki ta mutum-mutumin inji masu siffar dan Adam ta duniya karo na biyu, a nan birnin Beijing jiya...
Jimilar darajar hada-hadar shige da fice ta cinikin kayayyaki ta Sin ta karu da kashi 17.3% a watanni bakwai na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.