Hatsarin Kwale-kwale Ya Ci Rayukan Manoma 5 A Neja
Manoma biyar, maza huɗu da mace ɗaya, sun mutu bayan wani jirgin ruwa ya kife da su a Kogin Kudi,...
Manoma biyar, maza huɗu da mace ɗaya, sun mutu bayan wani jirgin ruwa ya kife da su a Kogin Kudi,...
Dubban mutane da wata mummunar girgizar ƙasa ta raba da muhallansu a gabashin Indonesia sun kwana a makarantu, ofisoshin 'yansanda...
Sanata Rabiu Kwankwaso, ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na Jam'iyyar NDC, ya ce gwamnonin da ke tunanin yin maguɗin zaɓe...
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dr. Nasir Idris, ya sanar da sauyin mataimakin gwamna gabanin zaɓen gwamna na shekarar 2027. Ya...
A ranar Juma’a 14 ga watan nan ne aka kaddamar da wani shirin telebijin mai taken “Sha’awar Xi Jinping Ga...
Wani dan yawon bude ido mai suna Urvie, daga Birtaniya wanda a baya-bayan nan ya kammala yawon shakatawa a kasar...
Jakadan Sin A Jakadan kasar Sin a tarayyar Najeriya Yu Dunhai, ya halarci taron kasa da kasa na karawa juna...
Babban daraktan kungiyar manoman hatsi da sarrafa mai daga albarkatun gona a Afirka ta Kudu Andre van der Vyver ya...
A yau Lahadi ne kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin taurarin dan Adam daga cibiyar harba kumbuna na...
Kakakin Ofishin jakadancin Sin dake kasar Japan, ya soki lamirin ziyarar da wasu manyan jami’an gwamnatin kasar Japan suka kai haikalin Yasukuni, matakin da ya ce ya illata nasarorin da aka cimma bayan yakin duniya na biyu, da odar kasa da kasa da aka cimma bayan yakin. Da yake amsa tambayar manema labarai dangane da batun a jiya Asabar, kakakin ya ce, ziyara da karrama haikalin Yasukuni, makwancin manyan kusoshin kasar da suka aikata munanan laifukan yaki yayin yakin duniya na biyu, wanda firaministanr kasar Sanae Takaichi, da wasu ministocin kasar, da manyan ‘yan siyasar Japan suka gudanar, abu ne da Sin ke matukar adawa da shi, kuma ta yi Allah wadai tare da gabatar da korafi mai karfi, da nuna rashin jin dadi kan hakan ga bangaren Japan. Kakakin ya kara da cewa, Sin na kira ga bangaren Japan da ya yi matukar karatun ta nutsu dangane da laifukan da ya aikata a tarihi, ya yi koyi daga abubuwan da suka gabata, ya martaba alkawuran neman ci gaba ta hanyar lumana, kana ya aiwatar da matakai na hakika don kaucewa amfani da karfin tuwo, da dakatar da mummunan yanayin sake farfado da rundunar soji, da kaucewa sake sanya kasar a matsayi na abar tuhuma a tarihi. (Saminu Alhassan)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.