An Watsa Shiri Na Farko Na Gasar Wake-Wake Ta Kasa Da Kasa Ta Silk Road Star Karo Na 2 A Kazakhstan
An watsa shiri na farko na gasar wake-wake ta kasa da kasa ta Silk Road Star karo na 2, wanda...
An watsa shiri na farko na gasar wake-wake ta kasa da kasa ta Silk Road Star karo na 2, wanda...
Za a gudanar da taron tattaunawa kan zuba jari da kasuwanci na sassan kasa da kasa na kasar Sin wato...
An yi taron kara wa juna sani na kasa da kasa kan tunanin Xi Jinping a fannin al’adu karo na biyu jiya Lahadi 6 ga watan nan a birnin Shenzhen na lardin Guangdong da ke kudancin kasar Sin. Taron mai taken “inganta jigon al’adu don zamanantar da kasar Sin”, ya samu halartar wasu kwararru da masana gami da wakilai kimanin 130, daga cibiyoyin nazari da jami’o’in kasar Sin gami da cibiyoyin nazarin tunanin Xi Jinping a fannin al’adu da wayar da kan al’ummar kasar Sin na kasasehn waje. Mataimakin shugaban sashen yayyata ayyukan kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, Hong Dayong, ya gabatar da jawabi a gun bikin kaddamar da taron, inda ya ce, inganta ginshikin al’adu na bukatar zurfafa karatu gami da kara fahimtar tunanin shugaba Xi Jinping a fannin al’adu, da tsayawa ga ayyukan yin kirkire-kirkiren al’adu, gami da karfafa mu’amala da koyi da juna a fannin wayar da kan al’umma, yayin da ake ci gaba da nazari da kuma gadon tarihi da al’adun al’ummar kasar Sin. (Murtala Zhang)
A yau Litinin ne firaministan kasar Sin Li Qiang, ya gana da firaminista, kana ministan harkokin wajen kasar Qatar Sheikh...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) ta kama wata tankar mai, mai ɗaukar lita 20,000, maƙare...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta bayyana cewa ta ƙaddamar da yaƙi da ’yan ta’adda da sauran masu aikata laifuka, biyo bayan...
Tawagar mata 'yan kasa da shekaru 20 na Nijeriya (Super Falconets) za su fara gasar cin kofin Duniya ta mata...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda ta tafiyar...
Akalla kauyuka 15 ne suka zama kufai a ƙaramar hukumar Dandume ta Jihar Katsina, sakamakon ƙara tsananta hare-haren ’yan bindiga...
Yayin da ake tunkarar babban zaben 2027, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi ’yan siyasa da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.