Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Yi Martani Game Da Takardar Bayani Kan Harkokin Tsaro Ta 2026 Da Japan Ta Fitar
A yau Talata ne kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin Chen Xi, ya amsa tambayoyin manema labarai dangane da takardar bayani...
A yau Talata ne kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin Chen Xi, ya amsa tambayoyin manema labarai dangane da takardar bayani...
Rukuni na uku na kwararrun jami’an lafiya da gwamnatin kasar Sin ta tura janhuriyar dimokaradiyyar Congo, ya isa birnin Kinshasa...
Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ta ce daga watan Janairu zuwa watan Yunin bana, jimilar darajar hada-hadar shige da fice...
Ma’aikatar albarkatun kasa ta Sin, ta fitar da wani shirin aiki na shekaru biyar, wanda za a aiwatar a kasa...
Cibiyar bincike ta CAICT dake karkashin ma’aikatar lura da harkokin watsa bayanai da fasahar sadarwa ta kasar Sin, ta ce a shekarar 2025 darajar masana’antun kirkirarriyar basira ko AI na kasar Sin, ta haura kudin Sin yuan tiriliyan 1.2, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 176.7, adadin da ya karu da kaso 40 bisa dari a mizanin shekara-shekara. Cibiyar ta CAICT, ta ce ya zuwa watan Yunin bana, adadin kamfanonin AI na kasar Sin sun haura 6,600, adadin da ke wakiltar kaso 15 bisa dari na jimillar wadanda ake da su a duniya baki daya. Kazalika, Sin ta kafa cikakken tsarin ayyukan masana’antun fannin, tun daga ababen more rayuwa da ake bukata a bangaren, zuwa manhajoji, da dandalolin amfani da manhajojin da sassan cin gajiyarsu. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
An fara aikin gina tsarin sadarwa da sigina da wutar lantarki na layin dogo dake iya daukar jirgin kasa mai...
An yi bikin aza harsashin ginin cibiyar tiyata ta kasar Mozambique da Sin za ta taimaka wajen ginawa, a jiya...
Kasar Sin ta kudurta kara yawan wutar lantarkin da take samarwa daga sassan makamashi mai tsafta zuwa kashi 50% nan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da Cibiyar Kula da Masu Cutar Sikila, domin samar da cikakkiyar kulawa...
Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruk Hassan Bunza, wanda aka yi garkuwa da shi daga gidansa, sun...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.