Yau Litinin, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian, ya gudanar da...
Read moreDetailsAn kaddamar da fara aikin gina cibiyar warkar da masu fama da...
Read moreDetailsAn bude bikin fina-finai na Changchun na kasar Sin karo na 21,...
Read moreDetailsA yau Litinin 24 ga wata, hukumar kula da ci gaban kasa...
Read moreDetailsA jiya Lahadi aka kaddamar aikin gina cibiyar warkar da masu fama...
Read moreDetailsSakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya nanata muhimmancin karfafawa da fadada nasarorin da aka samu a gangamin nazari da ilmantarwa na jam’iyyar, domin kafawa da aiwatar da cikakkiyar fahimtar salon tafiyar da ayyukan shugabanci. Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli ta soja, ya bayyana haka ne cikin umarnin da ya bayar a baya bayan nan, wanda aka nazarta yayin taron da rukunin koli mai jagorantar ayyukan gina JKS ya yi a yau Litinin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Read moreDetailsDa yammacin yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da...
Read moreDetailsMa’aikatar kula da ma’aikata da al’umma ta kasar Sin, ta amince da...
Read moreDetailsJirage mara matuka 500 da masanan fasaha na kasar Sin suka sarrafa, sun gabatar da wani wasa mai ban sha’awa da ya haskaka sararin samaniyar Lilongwe, babban birnin Malawi a ranar Juma’a. Bikin wanda aka watsa ta kafar talabijin, da ya kuma samu dubban ‘yan Malawi masu kallo a cibiyar taro ta kasa da kasa ta Bingu, ya alamta shekarar musayar jama’a tsakanin Sin da Afrika ta 2026 da kuma cika shekaru 77 da kafuwar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin. Jiragen sun tashi sama, inda suka samar da jerin hotunan da suka hada da tutocin kasar Sin da na Malawi da muhimman ababen more rayuwa da Sin ta samar da kudin aiwatar da su a Malawi da kuma hoton shugaban kasar Malawi Peter Muttharika, wadanda suka ratsa zukatan al’ummar kasar. Da yake jawabi yayin bikin, ministan kula da harkokin wajen Malawi, George Chaponda ya ce musaya tsakanin jama’ar kasashen biyu ta taimaka sosai wajen bunkasa tattalin arzikin kasarsa ta hanyoyi da dama. Ya kuma yaba tare da bayyana wasan hasken na jirage mara matuka a matsayin gagarumar nasara, yana cewa irinsa ne na farko a Malawai da ya nuna zurfafar dangantakar da ke tsakanin Sin da Malawi. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Read moreDetailsShugabar kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan, ta kaddamar da tashar samar da...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.