ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kwankwasiyya Ta Kai Ƙorafi DSS Kan Zargin Cin Zarafin Kwankwaso A Shafukan Sada Zumunta

by Muhammad
5 months ago
Screenshot

Screenshot

Ƙungiyar Kwankwasiyya ta kai ƙorafi Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) a Jihar Kano, inda ta zargi wasu jami’an Gwamnatin Kano da cin zarafin Kwankwaso ta shafukan sada zumunta, da musgunawa da kuma ɓata suna da ake yi wa shugabanninta a kafafen sada zumunta.

A cikin ƙorafin da aka rubuta ranar 9 ga Afrilu, 2026, aka aika wa Daraktan DSS na Jihar Kano, ƙungiyar ta buƙaci a gaggauta gudanar da bincike kan abin da ta bayyana a matsayin cin zarafi da ɓata sunan manyan mambobinta.

  • Yanzu- Yanzu Atiku, Obi, Kwankwaso, Mark Da Sauransu Sun Jagoranci Zanga-Zanga Zuwa INEC
  • 2027: Obi Da Kwankwaso Za Su Fafata Da Atiku Wajen Neman Takarar Shugaban Kasa A ADC

Waɗanda abin ya shafa sun haɗa da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, Sanata Rufa’i Sani Hanga, da sauran jiga-jigan ƙungiyar Kwankwasiyya.

ADVERTISEMENT

Ƙorafin ya kuma yi zargin cewa wasu mutane da ke riƙe da muƙaman siyasa da na yaɗa labarai a gwamnatin Jihar Kano na da hannu a wannan shiri na cin zarafi ta intanet.

Daga cikin waɗanda aka ambata akwai Sanusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun gwamnan jihar; Salisu Yahaya Hotoro, shugaban matasan APC; Ibrahim Adam, mai bai wa gwamna shawara kan harkokin yaɗa labarai; Nuhu Dambazau, babban mai bayar da rahoto na musamman ga gwamna; da kuma Mukhtar S. Yahuza, da sauransu.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi

A cewar masu ƙorafin, ana zargin waɗannan mutane da amfani da shafukansu na sada zumunta daban-daban, musamman Facebook, wajen yaɗa “saƙonni na ɓata suna” kan shugabanni da magoya bayan ƙungiyar.

Ƙungiyar ta ce:

“Mun rubuto domin gabatar da ƙorafi a hukumance ga ofishinku dangane da ci gaba da cin zarafi ta yanar gizo, musgunawa, da kuma ɓata suna da ake yi wa shugabannin ƙungiyar Kwankwasiyya.”

Ta kuma buƙaci DSS da ta gudanar da cikakken bincike kan waɗannan zarge-zarge tare da ɗaukar matakan da suka dace, tana mai cewa lamarin na zama barazana ga zaman lafiyar siyasa da kuma mu’amala cikin lumana a kafafen sadarwar zamani a jihar.

Kwankwasiyya
Muhammad
+ postsBio
  • Muhammad
    Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”
  • Muhammad
    An Naɗa Yusuf Nasidi Nasir A Matsayin Talban Barayan Kano
  • Muhammad
    Wani Kamfani Ya Tallafa Wa Masu Sana’ar Shayi A Kano
  • Muhammad
    Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa

MASU ALAKA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
Siyasa

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi
Manyan Labarai

2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi

September 8, 2026
Kwankwasiyya
Siyasa

Muna Da Yan Takarar Gwamna A Jihohi 28 Don Shiga Zaben 2027

September 6, 2026
Next Post
Shugabar Jam’iyyar Kuomintang Ta Kai Ziyarar Girmamawa Kabarin Tunawa Da Sun Yat-sen Dake Birnin Beijing

Shugabar Jam’iyyar Kuomintang Ta Kai Ziyarar Girmamawa Kabarin Tunawa Da Sun Yat-sen Dake Birnin Beijing

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.