ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

“Lokaci Ya Yi Da Arewa Za Ta Farka Daga Bacci”

by Idris Aliyu Daudawa
9 months ago
lokaci

Shugaban ƙungiyar masu sayar da ganye da kayan marmari na Kasuwar Utako Babban Birnin Tarayya Abuja Hamza Mu’azu Karwai  yayi kira da Shugabannin ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa su ƙara ta shi tsaye  wajen kare shi sashen na Arewa daga waɗansu abubuwan cin fuskar da ake yiwa Arewa da su ‘ya’yan nata, Shugaban bai tsaya anan ba saboda kuwa  ita ma ƙungiyar dattawan Arewa ya yi kira gare ta, ita ma ai tana da irin tata gudunmawar da za ta riƙa badawa wajen kare muradan shi sashen na Arewa.

Mu’azu ya bayyana hakan ne lokacin daya kiran manema labarai a ofishinsa da ya ke cikin kasuwar ta Utako,ya yi bayanin cewar ba wai kowane lokaci bane za’a tsaya a riƙa yin shiru, amma  ga shi ana yi ma ‘ayan Arewa cin kashi, su basu tsira cikin sashen na Arewa ba ballatana ace sun tafi  zuwa sashen Kudanci, domi mutanen da suka bar Zariya zuwa ɗaurin aure daga cikin mutum 32 haka aka sa wa motar tasu wuta,a ƙalla mutum 12 an kashe su wasu kuma sun samu raunuka, an kama mutane 22 da ake zargi da aikata laifi amma har yanzu abin shiru kamar an shuka Dussa.

  • Ci Gaban Fasahar AI A Kasar Sin Ya Nuna Gazawar Matakan Amurka Na Tare Hanyar Sin
  • Ta’addanci: Ko Matakan Shawo Kan Taɓarɓarewar Tsaro Za Su Yi Tasiri?

Ga kuma mutane 16 ƴan asalin Jihar Kano waɗanda suma an kashe su a Jihar Edo akan hanyarsu ta komawa gida Kano daga Fatakwal, suma hakan abin ya tafi kamar an kashe kiyashi,duk da yake ita gwamnatin Jihar Edo ta ce zata biya diyya. Mu’azu ya ce ba zai manta ba da harin da aka kai Tudun Biri inda aka ce Jirgin da mai da matuƙi yayi kuskure hakanan mutane 88 suka mutu wajen 66 sukasamu munanan raunuka, abin ya kasance sau biyu ne duk a rana ɗaya amma abin sai dai ace Allah ya ƙara kare mu.

ADVERTISEMENT

Ya ce muddin dai za ‘a ci gaba da tafiya cikin irin wannan yanayi na yadda ake nuna kamara bamu da makoma sai da I duk wanda ya ga dama ya ci mana mutunci a ja baki ayi shiru,hakan bai dace a ci gaba da tafiya hakan ba ɗaukar matakin da ya dace haka zai ta ci gaba. Ya ce da ace ‘yan asalin Jihar Edo ne aka kashe a Kano mi ake tsammanin zai faru.?

Ya yi kira da su Shugabannin cewar ba wai ya rena jagorancin da suke ba, amma da akwia buƙatar su sake zage damtse abin yana da matuƙar wuya. Dangane da ritaya Janar Christopher Musa da aka bada sunansa domin ba shi muƙamin Ministan tsaro, ya ce yana yi ma shi tafan alkhairi, daga ƙarshe ya yi kira da Gwamna Jihar Kano ya ci gaba da ɗaukar matakan tsaron da za su kai ga hana ‘yan ta’adda shiga Kano suna garkuwa da mutane tare da kashe su, Allah ya kiyaye yana kuma yi ma shi fatan alkhairi.

LABARAI MASU NASABA

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue

lokaci
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue
Manyan Labarai

Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue

September 8, 2026
2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi
Manyan Labarai

2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi

September 8, 2026
Next Post
lokaci

Amfanin Zogale Ga Lafiyar Jikin Ɗan’adam

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.