Farashin Mai Na Iya Sauka Har Zuwa Dala $60 Kan Kowanne Ganga
Babban bankin zuba jari na duniya, Citi Bank, ya yi hasashen cewa farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya zai ci...
Babban bankin zuba jari na duniya, Citi Bank, ya yi hasashen cewa farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya zai ci...
Sojojin Njeriya ƙarƙashin Operation CLEAN SWEEP sun ceto wani mutum da aka yi garkuwa da shi mai suna Nura Yar’adua...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi, Arc. Audu Sule Katagum, ya rasu yana da shekaru 69 a duniya. Marigayin ya riƙe...
Wasu ƴan bindiga sun kashe Hakimin Gundumar Gwande da ke ƙaramar hukumar Bokkos a Jihar Filato, Saf Samuel Alaket, bayan...
Iyalan Marigayiya Maimuna Sani (Nihal), ɗaliba mai shekaru 14 a aji biyu a karamar sakandare (JSS2) sashin makarantar kwana ta...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zaɓen gwamnan Jihar...
Hukumar Kula da Harkokin albarkatun mai (NMDPRA) ta bayyana cewa yawan shigo da fetur zuwa Nijeriya ya karu da kashi...
A zaman kotun da aka yi ranar Laraba, lauyan gwamnati ya bukaci kotu ta bayar da sammacin kama Saraki saboda...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Tunisia ta sallami kocin tawagar ƙasar, Sabri Lamouchi, bayan mummunan kashin da tawagarsa ta sha da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci INEC da ta soke rajistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa huɗu...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.