Sarki Aminu Ya Sanar Da Ƴansanda, DSS Zai Yi Hawan Sallah
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya sanar da hukumomin tsaro game da shirinsa na gudanar da bukukuwan hawan...
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya sanar da hukumomin tsaro game da shirinsa na gudanar da bukukuwan hawan...
Wata Kotu a jihar Kaduna ta yankewa wasu tsofaffin ma’aikatan Access Bank Plc biyu hukuncin ɗaurin shekaru bakwai kan laifin...
Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar mazaɓar Gwale, Abdulmajid Isa Umar Mai Rigar Fata, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar...
Sanata mai wakiltar Kogi ta Gabas, Isah Jibrin, ya musanta rahotannin da ke cewa ya amince da janye kansa daga...
Wani tsagi na jam’iyyar NNPP ƙarƙashin jagorancin Boniface Aniebonam ya zargi INEC da hana jam’iyyar kammala tantance ‘yan takara da...
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mukhtar Shagari, ya bayyana cewa gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da kansa ya yanke shawarar ficewa...
EFCC ta fara bincike kan wasu mutane biyu, Jamilu Shuaibu Waya da Usman Namadi, bisa zargin ƙin bayyana zunzurutun kuɗin...
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Ali Ndume, ya samu tikitin takarar sanatan Borno ta kudu na jam’iyyar APC...
Mai shari’a Peter Lifu ne ya ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar bayan kammala sauraron hujjojin lauyoyin ɓangarorin biyu a ranar...
Aƙalla ’yan majalisar tarayya takwas ne suka rasa tikitin komawa majalisar tarayya a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.