Babban daraktan kungiyar manoman hatsi da sarrafa mai daga albarkatun gona a...
Read moreDetailsA yau Lahadi ne kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin...
Read moreDetailsKakakin Ofishin jakadancin Sin dake kasar Japan, ya soki lamirin ziyarar da wasu manyan jami’an gwamnatin kasar Japan suka kai haikalin Yasukuni, matakin da ya ce ya illata nasarorin da aka cimma bayan yakin duniya na biyu, da odar kasa da kasa da aka cimma bayan yakin. Da yake amsa tambayar manema labarai dangane da batun a jiya Asabar, kakakin ya ce, ziyara da karrama haikalin Yasukuni, makwancin manyan kusoshin kasar da suka aikata munanan laifukan yaki yayin yakin duniya na biyu, wanda firaministanr kasar Sanae Takaichi, da wasu ministocin kasar, da manyan ‘yan siyasar Japan suka gudanar, abu ne da Sin ke matukar adawa da shi, kuma ta yi Allah wadai tare da gabatar da korafi mai karfi, da nuna rashin jin dadi kan hakan ga bangaren Japan. Kakakin ya kara da cewa, Sin na kira ga bangaren Japan da ya yi matukar karatun ta nutsu dangane da laifukan da ya aikata a tarihi, ya yi koyi daga abubuwan da suka gabata, ya martaba alkawuran neman ci gaba ta hanyar lumana, kana ya aiwatar da matakai na hakika don kaucewa amfani da karfin tuwo, da dakatar da mummunan yanayin sake farfado da rundunar soji, da kaucewa sake sanya kasar a matsayi na abar tuhuma a tarihi. (Saminu Alhassan)
Read moreDetailsYayin da ake gudanar da babban taro kan ilimin ginshikin kimiyya na...
Read moreDetailsA gobe Lahadi, za a wallafa wata makala ta shugaba Xi Jinping,...
Read moreDetailsYau Asabar 15 ga watan nan ne ake cika shekaru 81 da...
Read moreDetailsMai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya amsa tambayar...
Read moreDetailsA yau Asabar, kasar Sin ta dauki wani muhimmin mataki na tabbatar...
Read moreDetailsDaga fim din "Schindler's List" zuwa "All Quiet on the Western Front", fina-finan da ke nuna...
Read moreDetailsRanar 15 ga watan Agusta rana ce ta kare muhalli ta kasar...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.