Yanayin iska da ruwa a kasar Sin ya ci gaba da ingantuwa...
Read moreDetailsAn gudanar da bikin kaddamar da shirin tallata fina-finan kasar Sin mai...
Read moreDetailsZa a gudanar da taron tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kafofin watsa labarai...
Read moreDetailsBayanan da suka fito daga masana’anta a yau Laraba, sun nuna cewa cinikin sayar da motocin sabbin makamashi (NEV) na kasar Sin a watan Yulin 2026, ya kai fiye da kashi 60 cikin dari na adadin sabbin motocin da ake sayarwa wata-wata a karon farko. Haka kuma, yawan motocin NEV da aka sayar a cikin watanni bakwai na farkon shekarar, ya haura kashi 50 cikin dari na jimillar sabbin motocin da aka sayar a kasar Sin. Hada-hadar fitar da motoci zuwa ketare ta ci gaba da samun gagarumin ci gaba a watan Yuli, inda motocin da aka fitar suka zarce miliyan 1.04 a wata na biyu a jere. Wannan ya nuna samun karuwar kashi 81.3 cikin dari a mizanin shekara-shekara. Musamman ma, fitar da motocin na NEV zuwa ketare a cikin watan ta karu da ninki 1.5, bisa adadin da ya kai 553,000, wanda ya zarce rabin jimillar motocin da aka fitar zuwa ketare a cikin watanni biyu a jere. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Read moreDetailsWata girgizar kasa mai karfin maki 7.4 ta auku a Colombia a...
Read moreDetailsBabban jirgin saman daukar fasinja na C919, wanda kasar Sin ta kera...
Read moreDetailsKamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna China Railway 11th Bureau Group,...
Read moreDetailsDuk da yanayin rikice-rikicen kasa da kasa da sauye-sauyen manufofin cinikayya da...
Read moreDetailsKasar Sin ta sha alwashin kara karfafa kare muhallin halittu don inganta...
Read moreDetailsJakadan Sin mai kula da aikin kwance damara Li Chijiang, ya mayar...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.