Tsohon firaministan kasar Sin, Zhu Rongji, ya rasu sakamakon rashin lafiya yana...
Read moreDetailsMa’aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta gabatar da hukunci na...
Read moreDetailsMa’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, dakarun sojin ruwa na kasar da na Indonesiya za su gudanar da atisayen kewaya teku a yankin ruwan da ke gabashin tsibirin Taiwan na kasar Sin a tsakiyar watan Agustan nan. Ma’aikatar tsaron ta kuma bayyana cewa, wannan atisaye na da nufin inganta karfin gudanar da ayyuka na hadin gwiwa a tsakanin dakarun sojin ruwan guda biyu ne, da zurfafa hadin gwiwa a aikace, gami da kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a shiyyar. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Read moreDetailsA yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika wa shugaban...
Read moreDetailsMa’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, kasar za...
Read moreDetailsA cikin wannan shekarar, kasar Sin ta fuskanci matsanantan ibtila’o’i na yanayi...
Read moreDetailsNasarar da samfurin babura na kasar Sin wato ZXMoto ta samu a gasar tseren babura ta duniya ta WSBK ta 2026, ta karya baba-keren da samfuran kasashen Turai, da Amurka da Japan suka yi. A ran 9 ga watan nan da muke ciki, kamfanin dillancin labarai na Faransa AFP ya rawaito cewa, ZXMoto tana jagorantar samfuran Sin wajen shiga kasuwar babura ta duniya. Rahoton ya ce, wannan kamfani da aka kafa shekaru biyu kacal, ya kera babura masu rahusa idan an kwatanta da na abokan takararsa na sauran kamfanoni, amma duk da haka, ya kai ga fafatawa da manyan kamfanoni na Turai kamar Ducati, da na Japan kamar Yamaha da Honda da sauransu. A kasar Sin, ana kallon Zhang Xue a matsayin alamar karfin masana'antar Sin, kuma magoya bayansa suna sha'awar labarin yadda ya fara aikinsa ba tare da samun wani fifiko ba da yin nasara daga babu. Rahoton ya yi amfani da kalaman masanin masana'antar motoci Bill Russo, wanda ya taba cewa, samfuran babura na Sin za su fadada shiga kasuwannin duniya ta hanyar kulla hadin gwiwa, da zuba jari, da kafa sassansu a kasashen waje, ba wai ta hanyar fitar da kayayyaki kadai ba. (Amina Xu)
Read moreDetailsBankin Stanbic na kasar Namibia, ya kaddamar da tsarin biyan kudi da...
Read moreDetailsRanakun 6 da 9 ga watan Agusta ranaku ne na tunawa da...
Read moreDetailsRahotannin da aka ruwaito sun ce, a ranar 7 ga watan nan,...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.