ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NPA Ta Ƙuduri Aniyar Inganta Tashar Jiragen Ruwa Ta Apapa

by Bello Hamza and Abubakar Sulaiman
5 months ago
NPA

Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Ƙasa NPA, ta nanata ƙudurin ta na cewa, ta na kan gudanar da shirye-shiyen zamantakewar da Tashar Jiragen Ruwa ta jihar Legas.

Ta ce, za ta gudanar da aikin ne, ta hanyar amfani da tsarin zamani na ƙasa ne NSW.

  • Manoma Da Dama Za Su Yi Watsi Da Fannin Noma A Taraba A 2026 -AFAN
  • Ko Ka San Manyan Ƴanwasa Da Ƙasashen Da Ba Za Su Je Gasar Cin Kofin Duniya Ba?

Shugaban hukumar Dakta Abubakar Ɗantsoho, ya bayyana haka a hirarsa da manema labarai a jihar Legas.

ADVERTISEMENT

Ɗantsoho ya bayyana haka ne, ta bakin Janar Manaja kuma mai samar da bayanai na hukumar Ikechukwu Onyemakara.

Shugaban ya ƙara da cewa, idan aka wanzar da tsarin na NSW a aikin Tashar ta jihar Legas, hakan zai taimaka matuƙa wajen magance abubuwa da dama da suka haɗa da, cunkoso da kuma samun jinkiri, wajen shigar da kaya zuwa cikin Tashar.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Da yake yin tsokaci kan taarin ETO na shigar manyan motoci cikin Tashar, shugaban ya bayyana cewa, a yanzu haka ana kan yin nazari a kansa kafin nan da, ƙare wa’adin kwangilarsa.

Ɗantsoho ya ci gaba da cewa, tsarin na ETO, an samar da shi ne, bisa nufin kawo ƙarshen ƙalubalen da ake fuskanta, musamman ga mazauna yankin Apapa, wajen shigar da kaya zuwa cikin Tashar ta jihar Legas.

Shugaban ya bayyana cewa, tsarin na ci gaba da taimaka wa matuƙa wajen ƙara inganta, ayyukan da ake gudanar wa, a Tashar da kuma magance sauran matsaloli, a Tashar.

“Bayan ƙarewar kwantiragin tsarin za mu sake yin nazari a kan kwantiragin,musamman, biyo bayan ƙorafe-ƙorafen da aka bijoro da su bisa nufin ƙara inganta ayyukan Tashar, ” Inji Ɗantsoho.

“Za a gudanar da wannan nazarin ne, tare haɗaka da hukumar ta NPA da kuma ƙungiyar manyan motoci ta TTI inda daga bisani, za a gabatar da tsarin na ETO, ”

Kan batun tsarin tantance shigar da kaya zuwa cikin Tashar Jiragen Ruwan ta jihar Legas, shugaban ya bayyana cewa, abokan huɗɗa ne,za su bayar da shawarar da ta kamata, kan tsarin da za a yi amfani da shi.

Ɗantsoho ya ci gaba da cewa hukumar za ta kuma mayar da hankali wajen ganin ta ta ƙara inganta ayyukan shigar da kaya zuwa cikin Tashar ciki har da yin amfani da layin Dogo na shigar da kaya zuwa cikin Tashar ta jihar Legas.

Shugaban ya kuma bayyana jindaɗinsa kan manufar hukumar wanda ya ce, hatta manyan gobe, suma ba za a bar su a baya wajen amfana da manufufin ba.

Ɗantsoho ya kuma yi kira ga kafafen yaɗa labarai da su ci gaba da bayar da gudunmawar su wajen sanya ido kan ayyukan ci gaba, da hukumar ke ci gaba da ƙirƙiro wa.

NPA
Bello Hamza
+ posts Bio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina
NPA
Abubakar Sulaiman
Website |  + posts Bio
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa
  • Abubakar Sulaiman
    Boko Haram Ta Kai Hari Adamawa, Ana Fargabar Mutuwar Mutane 11
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Sokoto, Sun Kashe Mutane 7, Sun Yi Garkuwa Da 12

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Sabon Nau’in Zakara Na ‘MoorBeta’ Zai Ƙara Haɓaka Fannin Kiwon Kaji

Sabon Nau’in Zakara Na ‘MoorBeta’ Zai Ƙara Haɓaka Fannin Kiwon Kaji

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.